#bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma)
#bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma)

Hello everybody, hope you’re having an amazing day today. Today, we’re going to prepare a distinctive dish, #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan zuma). One of my favorites food recipes. For mine, I’m gonna make it a little bit tasty. This is gonna smell and look delicious.

#bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma) is one of the most favored of current trending foods in the world. It is enjoyed by millions daily. It is easy, it’s fast, it tastes delicious. They’re nice and they look wonderful. #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma) is something that I have loved my whole life.

To get started with this recipe, we must prepare a few components. You can cook #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan zuma) using 7 ingredients and 8 steps. Here is how you cook that.

The ingredients needed to make #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma):
  1. Prepare 3 Flawa copi
  2. Prepare 4 Bota cokali
  3. Take 3 Siga cokali
  4. Make ready 1 Yis cokali
  5. Make ready 1 Kwai
  6. Make ready Ruwan dumi
  7. Make ready Gishiri karamin cokali
Steps to make #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma):
  1. Zaki tankade flawa copi 3 kisa a babban mazubi me tsafta ki ajiye a gefe,sai kisami wani karamin mazubin kisa yis da siga cokali daya da ruwan dumi kamar rabin Copi ki ajiye a gefe kamar minti 3.
  2. Sai kidauko flawarki na babban mazubi kisa bota cokali uku gishiri, da madarar ki da ragowar siganki.
  3. Sai ki dauko hadin yis dinki zakiga ya kumburo,idan akasami akasin haka toh yis dinki bame kyaubane,sai kirinka zuba ruwan a hankali kina kwabawa idan yakare Zaki iya sa wani ruwan har yakwabu.
  4. Sai ki maida kwabinki kan abin murji,ki murza sosai kisa ragowar bota din ajikin kwabinki kibuga ki murza sosai kamar minti 5 zakiga yayi laushi,yauwan murzawanki da bugawanki shi zaisa buredinki yayi laushi
  5. Sai kimaida cikin mazubin kisa kitchen towel kirufe ki Kai waje me dumi ki ajiye kamar Awa 1,sai ki dauko kwanon gashinki ki shafamai bota ajiki saboda kada yakama ki ajiye kan kwabinki yatashi
  6. Idan yatashi zakiga ya kumburo sai ki rarrabashi kanana ki mulmula kijera a kwanon gashinki kamar gida gidan Zuma,kibarshi yadankara tashi kamar minti goma Sha biyar.
  7. Sai ki kada kwanki kishafa ajiki shi zaisa yabada kalar ruwan Zuma Kuma yarinka sheki,Amma badole bane ba,sai ki Kunna abun gashinki kibarshi yadanyi zafi kadan sai kisa ki gasa kamar minti 25 zuwa 30,yadan ganta da irin abin gashin,idan yagasu Zaki ji kamshi ya karade ko ina Kuma saman yayi kalar ruwan kasa sai ki Ciro kibarshi yasha iska,shi wannan buredi za a iya cinshi da Miya,bota,dambu da sauransu
  8. Kuma za a iya kullewa a Leda ko asa a mazubi me murfi asa a firinji sai yayi kwanaki beyi komai ba,Kuma idan Ana so asake cinshi da zafi za a iya turarawa…aci lafiya

So that is going to wrap it up for this exceptional food #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan zuma) recipe. Thanks so much for your time. I’m sure you will make this at home. There is gonna be interesting food in home recipes coming up. Remember to save this page on your browser, and share it to your family, colleague and friends. Thank you for reading. Go on get cooking!